IQNA

Suise Za Ta Zama daga Cikin Ciyoyin Al'adu Na Musulunci

Bangaren kasa da kasa: Cibyar al'adu na musulunci barn zata gina da bude ofishin hukumar a Barn fadar mulkin kasar Suise.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; bayan ta nakalto daga TSR Farhard Afshar kakakin hukumar yadac al'adun musulunci ya bayyana cewa: cibiyar za ta bude wani gidan ajiyar kayan tarihi na musulunci a kasar Suise da kuma baje kolin tarihi na musulunci a daya daga cikin masallatai a wannan kasar ya kara da cewa: aiwatar da wannan aiki a aikace zai tabbata ne a arewacin birnin Barn fadar mulkin kasar kuma tuni aka bayyana yawan kudin da ake bukata wajen aiwatar da wannan aiki.


384943