Bangaren kwarewa da al'adu: bincike da samun bayani kan Abdul Azim (AS) ta hanyar salula.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: cibiyar al'adu ta Darul Hadis ce ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na ofshin da ke kula da guri mai tsarki na Hadarat Abdul azim (AS) cewa duk wanda yak e da bukata ta sanin wannan marja'I ga adreshin da zai yi amfani wajen samun bayani wato www.abdulazim.com/mobile Da zai samu karin bayani kan rayuwarsa da sauran abubuwa da ked a dangantaka da haka.
385962