Bangaren zamantakewa; Birnin Mashhad dole ne ya kasance ya isar da sako da al'adun Rdawi ga masu ziyara da samin kamshin kusanci da wanda suka ziyarta a wannan guri mai daraja.
Muhammad Yazman magajin garin birnin Mashhad a lokacin day a ke tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa; birnin Mashhad ya bambanta da sauran biranan da ke kewaye da shi saboda dacen day a yin a Imam Ali bin Musa Alrida (AS) ,to mu kuwa da muke rayuwa a cikin wannan birni dole mu kyautata halayenmu domin bawa mai ziyara damar jin yana wannan birni mai daraja da daukaka. Ya kara da cewa: saboda haka muna bukatar aiki da gaskiya da fadin gaskiya da kuma muna tarba ta gari da farantawa masu ziyartar wannan guri da wannan birni na Mashhad.
387539