Bangaren siyasa da zamantakewa: wasu daga cikin gungun malummai sun bayyana niya da burinsu na taimakawa da dafawa shugaban kasar Afganistan ya ci gaba da aikinsa na shugabancin wannan kasa.
Daga Afganistan cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a wani zama ne day a hada malummai a majalisar shawara ta malummai a lardin Badkhistan Sa'adul Dine Burhani shugaban da ke kula da adalci da daidaito a lardin ya yi nuni da dokokin musulunci ada hadin kai a tsakanin al'ummar musulmi da cewa: wannan ra'ayi ne na maslahar al'ummar kasar Afganistan na aikin da wannan doka da tsari na musulunci domin amfanin kowa da kowa da kuma kawo karshen halin rikici da kasar ke ciki. Har ila yau ya kara da cewa kan haka nema suka amince su malummai a kasar ta Afganistan kan su marawa shugaba mai ci Krazayi nay a ci gaba da shugabancin wannan kasa domin samara da sulhu da tsaro a Afganistan.
386917