IQNA

An Gano alamar Masu Irfani Musulmi A Birnin New York Na Amerika

Bangaren kasa da kasa: An gano alamun wasu masu Irfani a birnin new York na Amerika.
Bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Artdaily cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: a lokacin taron baje kolin abubuwa masu kima da aka ba shi taken Hasken Irfani da Irfani a musulunci da gidan ajiyar kayayyakin tarihi na Baruklin ya shirya da kuma gidan ajiyar kayan tarihi na Matraton a birnin New York suka shirya an gano yadda musulmi masu ra'ayin Irfani suka rayu a wannan kasa da kuma barin alamomin da ke nuni da cewa sun rayu a wannan yanki.

387495