IQNA

Ranar Alkalancin Palasdinu A Damaskos

Bangaren Fasaha: Abbas Rafi'i Yana kasar Suriya a ci gaba shirya Fim mai suna rana alkalanci da ke bayani kan palsdinu.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga shafin labarai da ya shafi fina-finai ya watsa labarin cewa; wannan fim mai suna ranar alkalanci tana bayani ne kan abubuwan da suka faru kan al'ummar Palasdinu da irin zaluncin da suke gain a wajen yahudawan sahayoniya uwayen zalumci da babakere a fili karara. Kuma daga cikin wadanda za su taka rawa a cikin wannan fim din akwai yan wasa daga kasashen Jodan,Masar da Suriya da kuma wasu takwarorinsu daga kasar Iran.


386035