Bangaren ilimi da nazari: An fassara Kutubu Arba'a da suka kumshi hadisai da hukumce-hukumcen addini da rayuwa a cikin harshen Turkanci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: wadannan kutubu guda hudu da usulu da suka kumshi hadisan Shi'a sune Alkafi da Muhammad bin Yakub Kuleini da kuma man la yahduruhul Fakih da Muhammad bin Ali bin Babawaih da aka fi sani da Sheikh Saduk sai kuma Tahzibul Ahkam da Muhammad bin Hasan Tusi da aka fi sani da Sheikh Da'ifa da kuma Istbsar na Sheikul Da'ifa.
388278