Bangaren al'ada da zamantakewa: jami'ar kiristanci ta Haiti Kull a kasar Tailand a wani matakin nuna wariya ta ki amincewa wani musulmi ya koyar a jami'ar.
Daga yankin ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Rashida wata malama musulma a Tailand bayan da jami'ar ta kid a nuna adawa kan ta koyar a wannan jami'a ta bayyana rashin amincewarsa a fili da wannan mataki na nuna wariya ga shugabannin da ke kula da ilimi da tarbiya na wannan kasa da a ciki take cewa wannan mataki ya sabawa yancin daidaito wajen koyarwa a tsakanin yan kasa kuma babu banbanci tsakanin malami musulmi da wanda ba musulmi ba duka daya suke ta fuskar koyarwa.
391369