IQNA

Shirin Al'umma Na Yaki Da Almubazziranci Domin Tabbatar Da Tanadi

Bangaren siyasa:mamba a komitin ilimi da bincike a majalisar shawara ta musulunci ya bayyana ce an amince da shiriun kungiyoyin al'umma kan yaki da almubazziranci domin tabbatar da tanadi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa: Asadullah Abas mamba a komitin ilimi da bincike a majalisar shawara ta musulunci a Iran a matsayinsa na mai Magana ya bayyana cewa: an jinjinawa kokarin dam asana ke yi wajen tabbatar da cibiyar makamashin nukliya ta zaman lafiya a Iran da hakan zai sa a tabbatar da tsumi da tanadi a Iran da hana almubazziranci a bangare guda da kuma sauran masana a bangarori daban-daban kamar rowan sha da dai sauransu.

396238