IQNA

Za A Bude Sansanin Bada Ilimi Na Musamman Ga Malummai A Labanon

Bangaren al'adu da zamantakewa: an kafa sansani bada ilimi na musamman ga malummai da kuma masu yada ilimi da addini a kasar Labanon.
Daga Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa labarin bude wannan sansani ko cibiya ta koyar da harkokin addini da yada ilimi ga malummai a fadin kasar Labanon kuma ya hada da masu bada agaji a wannan kasa. Kuma wannan wata babbar dam ace ta koyar da su hanyoyi yada ilimi da harkokin addini gay an uwansu da kuma hatta wadanda ba musulmi ba.


395780