IQNA

Masu Hukumci A Gabaci A Rasha Sun Zama Yan Baruwanmu Da Addini

Bangaren al'adu da fasaha: tarjamar littafin masu hukumci Yang abaci da abuzar ibrahimi ya fallawa zuwa harshen rasanci karkashin daukan nauyin ofishin kula da al'adun Iran a wannan kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ce Ikna ta watsa rahoton cewwa wannan littafi an tarjama shi ne karkashin daukan nauyin hakan da ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun Iran a wannan kasa ta yi kuma ya kumshi yanayin lokutta hudu da yanayin rayuwa a cikin wadannan yanayi tare da bayani kan falsafa da adabi ta hanyar amfani da madogara ta Iran da ta musulunci.

396741