IQNA

An Watsa Makaloli Kan Dangantakar Iran da rasha

Bangaren al'adu da fasaha: an watsa makalolin da aka gabatar a zama na hudu kan dangantakar Iran da Turkiya cikin harshen Farisanci da Turkanci
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: wadannan makaloli sun kumshi shafi dari da tamanin kuma wannan aiki ya kamala ne tare da taimakon ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Turkiya inda al'ummomin kasashen biyu suka nuna gamsuwa da wannan aiki na yada dangantakar kasashen biyu masu daden tarihi da makobtaka da juna.

396679