IQNA

An Kaddamar Da Litattafai Iri Daban Daban Kan Kuleini

Bangaren Nazari : an kaddamar da litattafai masu yawa da suka shafi bayani kan Sheikh Kuleini a lokacin wani taro na kasa da kasa kan wannan bawon Allah.
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa; a lokacin gudanar da taron tunawa da rawar da sheik Kuleini ya aiwatar wajen ci gaban ilimi da addinin musulunci an wallafa litattafai masu yawan gasket da suka shafi rayuwa da rawar da Sheik Kuleini ya taka . Har ila yau an kara bayyana cwa: wannan littafai an baje kolinsu a kasuwar baje koli ta kasa da kasa da ake gudanarwa a halin yanzu a birnin Tahran.

401656