IQNA

An Kaddamar Da Wata Sabuwar Cibiyar Saka jari A Musulunci A Malaiziya

Bangaren al'adu da zamantakewa: An bude wata cibiyar saka hannayen jari a kasar Malaisiya da kasar Koweiti ta bude.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Alkabs ta kasar Koweiti ta watsa rahoton cewa; wannan asusu na saka hannayen jari da ya kumshi tsabar kudi miliyon dari da hamsin na dolar Amerika nab a da jimawa ba za a bude shi . Kuma asusun zai kiyaye tsari da manufa ta Musulunci kuma wannan asusu zai yi aiki tare da kamfanin bada diya na FSF na kasar Ingila na tsawon shekaru bakwai. Kuma yanada saukin kai wajen tafiyar da aikinsa da hulda da jama'a.

402063