Bangaren al'ada da kwarewa;jakadan Iran a baku Ne ya yi nuni da yadda Firdasi ya yi fice a tsakanin al'ummar duniya .
Daga azarbeijan ne Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ta watsa rahoton cewa: Muhammad Bakir Bahrami jakadan jamhuriyar musulunci ta Iran a banku a wani jawabi day a gabatar ne ya bayyana wanna labari cewa: a yau ci gaba da al'adu nada kusanci a tsakanin al'ummomi da kuma tarihi wadanda suka yi fice ya yadu a tsakanin al'ummomi kamar yadda Firdausi ya yi fice da yaduwa a tsakanin al'ummomin duniya dam asana.
406078