Bangaren siyasa: taro Kan Musulunci Da Matsalar Isra'ila A Jami'ar Tehran.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta bayyana cewa: wannan taro ya shafi yan jami'a da suka fito daga jami'o'I daban daban na birnin Tahran da za su yi bayani da bincike kan wannan matsala da kuma yadda za a tunkari lamari a ilmance.Isma'il Tahmurani mai Magana da yawun yan jami'ar duniyar musulmi ya yi nuni da haka da kuma irin matakan da za a dauka domin tun karar lamarin.
405747