Bangaren al'adu da fasaha: an kaddamar da makala ta ashirin da biyu da ke Magana kan al'adu da Palasdinawa a matsayin Yafewa da kungiyoyin Kare Hakkokin Dan adam ta dauki dawainiya a birnin Ramallah.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: wannan makala tana bayani ne kan wani bangare na take hakkokin dan a yankin Palasdinu da yadda haramtacciyar kasar Isra'ila take take hakkin na Palasdinawa a bangare guda da bayani kan hanyoyin yafewa da mataki na kauda kai kan abubuwa da aka aikata kan Palasdinu.
410178