Bangarorin kasa da kasa: taron mata na kasa da kasa karo na sha hudu a makaranta da cibiyar hardar kur'ani a Saudiya.
Bayan ta nakalto daga jaridar Riyad ta kasar Saudiya cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a wannan taro na kwanaki biyu da zai hada kawunan mata na makarantar koyar da kur'ani daga kasashen Katar,Bahrain,Koweiti,Saudiya,Oman,Yaman,Jodan,Suriya da Iraki inda mahalarta taron za su fayyace da bayani kan irin matsalolin da suke fuskanta wajen koyar da Kur'ani da sauran hanyoyin koyarwa.
410652