IQNA

Ma'aikatar lafiya A Palasdinu Ta yi Kashedi Kan Mawuyacin Halin Al'umma A Gaza

Banagaren kasa da kasa:ma'aikatar lafiya a Palasdinu ta fitar da wani bayani da a cikinsa take bayani kan mawuyacin halin kaka nikanyi da al'umma ke ciki a yankin Palasdinu.
A cikin wannan bayani ya zo cewa; sanadiyar kofar ragon da aka yi wa Gaza na killace al'umma da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi ya haddasa wani mawuyacin hali na rayuwa da kumci ga al'ummar da ke rayuwa a wannan yanki kamar yadda cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga kamfanin dillancin labarai na Sana ta kawo wannan labari da cewa yakin kwanaki ashirin da biyu da Haramtacciyar kasar Isra'ila ta kakabawa al'ummar Palasdinu da jadda wajibcin taimakawa maras lafiya a yankin da kuma bin diddigin lamarin.Har ila yau ma'aikatar t ace dole a dauki mataki cikin gaggauwa kan lamarin.


411293