Bangaren tunani:An wallafa da kuma watsa littafin da ke bayani kan yan shi'a a Kashmir na kasar Pakistan da Gulam Muhammad Manu ya rubuta karkashin daukan nauyin hakan daga cibiyar yan shi'a ta duniya da ke Iran.
Hujjatul Islama da musulmi Ali AnsariBawir Ahmad shugaban cibiyar da ke kula da shi'anci a duniya dake da cibiyarta a nan Iran a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa:wannan littafi da da Gulam Muhammad Manu ya rubuta karkashin daukan nauyin hakan daga cibiyar yan shi'a ta duniya da ke Iran an watsa shi. Wannan littafi yayi bayani da bada lbarin yan shi'a da kuma shi'anci a wannan yanki na Kashmir na kasar Pakistan.
411417