IQNA

Hauzozi Gurare ne Na Ilimi Na Yada Dangantaka Tsakanin al'ummomi

Bangaren manema labarai; shugaban hadin guiwar komitin yan uwan taka tsakanin Iran da Afganistan ya bayyana cewa; yan makaranta da dalibai a kasashen biyu sun taimaka wajen dongon dangantaka tsakanin kasashen biyu.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Mahammd Rida Isma'ili a wata hira da cibiyar ilimi ta hauza ya yi nunni da yadda dalibai daga kasashen daban daban na duniya suke taimakawa wajen kara kusanci da fahimtar juna da waye a tsakanin al'ummomi.

417769