IQNA

Matan Musulmi Da Na Kirista Suna Rangadi A Serilanka

Banagaren siysa da zamantakewa; Matan Musulmi dana kirista suna rangadi da yawan karawa juna ilimi a kasar Serilanka.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa mata musulmi da kuma kiristoci yan jami'a sun ziyarci kasar Serilanka domin ganewa idonsu da karawa juna ilimi kan yadda rayuwar zamantakewa ke gudana a wannan kasa da kuma yadda za su kara kusanci day an uwansu a wannan kasa.

421090