Bangaren zamantakewa; sakatariyar kula da wannan gas ace ta bayyana wa'adin karshe na aikewa da makaloli na duk mai son shiga wannan gasa ta mai ceto na karshe.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a cikin wannan sanarwa da sakatariyar da ke shirya gasa da kasuwar baje koli ta kasa da kasa ta kara da cewa ana bukatar makaloli da suka shafi rawar da mata ke takawa da kuma matasa ta wannan fuska da kuma gwagwarmayar da ake yi ta wannan fuska.
421060