Bangaren siyasa da zamantakewa: Shugaban Babban Sakataren Hadin Guiwar Cibiyoyi Masu Kaunar Ahlul Baiti Ya Ziyarci Tanzaniya domin kara zuminci da kusanci da juna.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikana ce ta watsa rahoton cewa; wannan ziyara ce ta aiki da kara samin ilmi da fahimta kan irin ayyukan da ake gudanarwa inda suka ziyarci cibiyar Bilal da ke Zanjibar da kuma yadda ya gudanar da tattaunawa ta fahimtar juna tsakaninsa da shugabannin yan shi'a a wannan kasa da kuma bayan yin salla da jama'a ya gabatar da jawabai kan abubuwa daban-daban da suka shafi ilimi ,zamantakewa,siysa da akida da sauran bangarori na rayuwar.
421573