Bangaren zamantakewa; ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a wannan kasa ta jodan ta bukaci duk wani da ke son zuwa Hajji a bana da ya rubuta sunansa.
Daga Jodan ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa; Abdul Fatah Salah ministan da ke kula da harkokin addini a wannan kasa ce ta sanar da cewa: an fara rubuta sunayen duk wani maniyaci aikin Hajji a bana day a gaggauta rubuta sunansa kafin wa'adin da aka ware ya kawo karshe.
421228