IQNA

Juz'I Na Ashirin Da Biyar Na Tafsirin Kashif An Fassara Shi Da Harshen Sawahili

Bangaren da ke kula da harkokin kur'ani: Cibiyar Al'izza a kasar Tanzaniya ce ta bada labarin fassara wannan juzi'I na ashirin da biyar na tafsirin Kashif a cikin harshen Sawahili.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: an fassara kashi na ashirin da biyar na tafsirin Kashif da Muhammad Jawad Mugniya ya rubuta kuma Sheikh Hasan Maluya ne ya fassara a cikin harshen Sawahili kuma na na yana kokarin kammala sauran juzi'I biyar day a yi masa saura da yardarm Allah.Ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ne ya dauki dawainiyar wannan aiki saboda da yadda mabuka suka yawaita a wannan kasa.

424331