Bangaren al'adu da fasaha; An wallafa makala kan rayuwar Imam Khomeini ® a birnin London na Britaniya da ofishin yada al'adun Iran ya dauki nauyin hakan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa wannan labari na wallafa wani karamin littafi day a kumshi rayuwar mu'assasin juyin juya halin musulunci na Iran kuma malamin jami'a Hamid Algor ne ya rubuta makalolin da suka kumshi rayuwar wannan jan gorzo jarumi.Hamid ya kuma yi bincike da nazari a cikin ayoyin kur'ani da yin karin bayani a kai.
424282