IQNA

An Kafa Gidan Talbijin Na Musulunci A Nalaiziya

Bangaren siyasa da zamantakewa; Jamil Kheir Bahrum daya daga cikin manyan jami'a a kasar Malaiziya ya bada labarin bude wannan gidan talbijin.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ne daga kudu maso gabacin bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta kasar Bahrain e ta watsa rahoton cewa;Jamil Bahrum ya bada labarin cewa; a daidai wannan gidan Talbijin an kammala shirye-shirye bude shi da kuma wannan gidan talbijin zai gudanar da shirye-shiryensa na yada harkokin da suka shafi addinin musulunci da zamantakewa da lamurra nay au da kullum.

424214