IQNA

A Kasar Suriya An Gudanar Da Zanga-zangar Kin Jinin Yahudawan sahayoniya

Bangaren siyasa da zamantakewa; daruruwan mutane ne a yankin Julan day an gudun hijira Palasdinawa ke zaune suka gudanar da zanga-zangar kin jinin Yahudawan sahayoniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga kasar Suriya bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Aljazira ta watsa rahoton cewa: a wannan zanga-zangar yin Allah wadai da nuna kyamar yahudawan sahayoniya da hadin guiwar kungiyoyin Suriya da Palasdinawa suka gudanar an samu halartar dubban mutane da suka fito wajen yin Allah wadan da bayyana bakin zaluncin yahudawa kan Palasdinawa kuma hatta jami'an gwamnati day an majalisar dokoki sun samu halartar wannan zanga-zanga.

427168