Bangaren siyasa da zamantakewa; babban marji'in yan shi'a a kasar labanon ya jaddada cewa; hukumomin yammaci suna fassara musulunci da mummunar manufa ta siyasa bas u ba shi ma'anarsa ta hakika da yi masa sako-sako.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce daga Labanon ta watsa rahoton cewa; Allama Fadlullah a gaban wasu daliban jami'o'in kasashen Kanada ,Amerika,Jamus,Italiya,Brazil,Norwai da Cekosolovakiya a birnin Beirur ya bayyana cewa;mu musulmi muna mika goran gyata ga kowa ya zo mu tattauna kuma yau babu abin da yafi muhimmanci kamar tattaunawa da yin nazari tare da al'ummomi day an jami'a.
427016