Bangaren ilimi da nazari: Ayatullahi Bahjati na ganin babu wata hanya ta ambaton Allah da tafi yin salloli.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Farhzad daya daga cikin mamyan malummai kuma mai bincike a Hauzar ilmi a birnin Qum bugu da kari jawabai da nazari da bincike kan rayuwar wannna bawon Allah Ayatullahi Bahjati ya bayyana cewa: wannan Bawon Allah yana daga cikin manyan malummai na shi'a kuma masani da Irfani.Kuma ya bayyana cewa hanyar yin salloli it ace hanya mafi kyau ta ambaton Allah Madaukakin Sarki.
427055