IQNA

A Watsa Littafin Fasahar Iraniyawa Musulmi A Kasar Albaniya

Bangaren manema labarai a kasar Albaniya sun tabbatar da watsa wani littafi da ya kunshi fasahar Iraniyawa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta nakalto daga majiyar hulda da jama'a a hukumar da ke kula yada al'adun Iran ta watsa da cewa; an rubuta da watsa wani littafi day a kumshi bayanai da bincike kan fasahar Iraniyawa.

437584