IQNA

Za A Gudanar Da Taron Tunawa Da Ranar Haifuwar Imam Husein

Bangaren al'adu da fasaha: a yau ne yan shi'a a duniya ke gudanar da binciken tunawa da irin wannan rana ta tunawa da Haifuwar Imam Huseini (AS) Imami na uku nay an shi'a.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta ta watsa rahoton cewa a ranar lahadi ce yan shi'a a sassa daban daban na duniya za su gudanar da bukukuwan tunawa da irin wannan rana ta haifuwar Imam Huseini (AS) limami na uku na yan shi'a . Kuma irin wannan ran ace musulmi a ko ina ke murnar zagayowar irin wannan rana tare da taya juna murnar zagayowar irin wannan rana.

438362