IQNA

Shiri Na Musamman kan Koyar Da Harkokin Addini A Balgrad

Bangaren kasa da kasa; A daidai lokacin ranekun watan addini a fito da wani shiri na koyar da harkokin addini a masallatai da cibiyoyin Ilimi a Balgrad.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga yankin Balkan bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai Islam en Line ta wattsa rahoton cewa; mai bayar da fatawa na kasar ta Balgrad a wata tattaunawa da manema labarai ne ya bayyana cewa: wannan shiri a karon farko an fara gudanar da shi ne a watan azumin Ramadan karkashin irin taimakon kudadai da suka samu daga masu hannu da shuni da masu niya ta gari a fadin kasar kuma ana ilmantar da yara karanana ne da mabukata sanin addinin Musulunci a fadin kasar ilimi addinin mususlunci.

463413