Bangaren siyasa da zamantakewa: Allama Fadlullahi Babban marjiyi nay an shi'a a kasar Labanon a cikin wani bayani ne day a gabatar ya bayyana yadda makiya ke kokarin shafe lamarin Palsdinawa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; Allama Fadlullahi Babban marjiyi nay an shi'a a kasar Labanon a cikin wani bayani ne day a gabatar ya bayyana yadda makiya ke kokarin shafe lamarin Palsdinawa. Kuma ya fadi haka ne a daidai lokacin da yake gabatar da hudubar sallar juma'a a jiya da cewa ci gaba da gina macugunnan yahudawan sahyoniya a baitul Mukaddas da yammacin kogin jodan da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi da sabon mataki na gina gidaje dari biyar a yammacin kogin jodan wani sabon makirci cikin gaggawa na kauda kai da matsalolin Palasdinawa.
463333