Bangaren siyasa da zamantakewa: Allamah Fadllah marji'in yan shi'a a kasar Labanon a cikin wani jawabi day a gabatar ya yi nuni da wuce gonad a irin da ake nunawa Palasdinawa da kubutar da su yana bukatar aiki a aikace na musulmi da kiristoci kan gwamnatin mamaye ta haramtacciyar kasar Isra'ila.
Daga kasar labanon ne Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Allamah Fadllah marji'in yan shi'a a kasar Labanon a cikin wani jawabi day a gabatar ya yi nuni da wuce gonad a irin da ake nunawa Palasdinawa da kubutar da su yana bukatar aiki a aikace na musulmi da kiristoci kan gwamnatin mamaye ta haramtacciyar kasar Isra'ila. Har ila ya kara da cewa: matsalar Palasdinu ana bukatar kungiyoyin gwagwarmaya kamas Hamas da dukan bangarori na larabawa da musulmi day a hada shugabanni da jagorori da maraji'ai na addini da musulmi da kiristoci su bada tasu gudummuwar wajen warware da kawo karshen halin da suke ciki.
465809