IQNA

Watsa Wata Makala Ta Musamman Kan Ranar Kudus Da Jaridar Sahafat Ta Indiya

Bangaren al'adu da fasaha: jaridar Sahafat da ke fitowa a kasar Indiya ta watsa wata makala ta musamman kan ranar kudus kuma makalar ta shafi shafofi biyu.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; wannan makala ta musamman a watsa tan e a daidai lokacin gudanar da jerin gwano da zanga-zangar ranar kudus ta duniya a ranar juma' ar karshe ta watan azumin ramadana inda makalar ta kumshi bincike kan wannan rana da kuma yadda ake zalumtar al'ummar Palasdinu da danne masu hakkokinsu a fili ba tare da wani y ace uffin ba a yau a rayuwa da muke ciki.



468848