Bangaren tunani da ilimi" babban mai bada fatawa a Trablus da ke arewacin Labanon ya bayyana cewa fahimtar addini shi ne babbar bukatar al'umma a yau.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Malik Sha'ar a lokacin da yake gabatar da jawabi a gaban manyan malummai dam asana ya bayyana cewa a yau babbar bukatar al'umma ita ce fahimtar addini kuma fahimtar addini yana da alaka da dukan bil adama a daidaikunsu da kuma a jama'ance.
471967