Bangaren kasa da kasa; taron al'adu da sanin makamar aiki na kasashen musulmi karo na hudu a baku.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: ta nakalto daga Isesco cewa wannan zama za a gudanar da shi ne a birnin Baku a ranekun 17 zuwa 18 ga watan Mihr kuma wannan taro za a yi ne da zummar mika wani rahito na musamman kan zaman taro da aikin da komitin shawara da bincike ya gudanar karo na takwas kan hanyoyin binkasa ayyukan wannan kungiya kan al'adu a tsakanin kasashen musulmi. Kuma za a samu halartar wakilai daga kasashen Jodan,Katar,Sudan,Afganistan, Karkazistan,Burundi,Benin,Cote D'ivoire.Saliyo.Marokko,Saudiya.Libiya, da kuma wakilan mambobin dinidin a kungiyar hadin kan kasashen musulmi da ta Comiac.
472685