IQNA

Za A Kafa Cibiyar Wakokin Musulunci Ta Kasa Da Kasa A Hadeddiyar Daular Larabawa

Bangaren kasa da kasa: Sultan Bin Dahnun Al Nahyan shugaban kungiyar hadin al'adu ta Abu Zabin ya bada labarin kafa wannan cibiyar wakokin Musulunci ta kasa da kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Hadeddiyar daular larabawa Wam Saltan bin FDahnun Ali Nahyan ta tabbatar da labarin kafa cibiyar da za ta rika lura da wakoki na Musulunci ta kasa da kasa da hakan zai taimaka ainin wajen tacewa da kula binkasa wakokin Musulunci da fitar da su a kasuwannin duniya don amfani da su babu wata matsala.

473299