IQNA

Kasuwar Baje Koli Kan Iya Rubutu Na Iraniyawa A Turkiya

Bangaren al'adu da fasaha: a kasar Turkiya ana gudanar da kasuwar baje kolin nuna kwarewa ta fuskar rubutu ta Iraniyawa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa: marubuta da kuma suka yi fice ta fuskar iya rubutu Iraniyawa za su baje ayyarsu a kasar Turkiya har ila yau wadanda za su fafatawa da juna su talatin ne kuma za a samu yan kollo masu yawan gaske da za su goge kwalkwatar idonsu a gurin wannan kasuwar baje koli ta rubutu da zane-zane.

472663