IQNA

Iran Ta Bawa Jami'oi Da Cibiyoyin Al'adu A Folipine Kyautar Littafan Addini

Bangaren al'adu da fasaha: ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a Filipin ne ya bawa kasar kyatar littafai na addini a jami'o'I da cibiyoyin ilim a kasar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a ketare cewa ofishin a kasar Filipine ya bayara da kyautar littafai na addini ga jami'o'I da cibiyoyi na ilmi da al'adu a fadin kasar da hakan ko shakka babu zai taimaka da binkasa sha'anin ilimi da al'adu a fadin kasar ta Filipine kuma hakan zai kara kusanci ta fuskoki da dama a tsakanin al'ummomi da gwamnatocin Filipine da Iran.

474843