Bangaren al'adu da fasaha; An bude wani baje kolin kayan Iran a kasar Serbia, wanda ke samun halartar kamfanonin Iran da dama, domin nuna irin abubuwan da suke sana;antawa ko kerawa.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na ma'akatar kula da al'adu da aharkokin kasuwanci ta kasar Iran cewa; An bude wani baje kolin kayan Iran a kasar Serbia, wanda ke samun halartar kamfanonin Iran da dama, domin nuna irin abubuwan da suke sana;antawa ko kerawa. Bayanin ya ci gaba da cewa za a ci gaba da gudanar da baje daga nan har zuwa mai mai zuwa, kuma da dama daga cikin 'yan kasuwar kasar sun karbi baje kolin da hanu biyu-biyu.475760