Bangaren kasa da kasa: Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani A Iran Ikna ta watsa rahoto kan Masallacin Abdulraham Almahdi A Yankin Durman Na Sudan.
Daga Sudan ne Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: tawagar makaranta kur'ani daga Iran ta ziyarci masallacin AbdulRahama Almahdi da kuma ziyatar gurare masu yawa da suka shafi al'adu da kuma cibiyoyin ilimi na Musulunci da guraren hardar kur'ani a wannan kasa ta Sudan.A wannan masallacin ana koyar da yara da matasa da manyan karatun kur'ani da kuma hardar kura'ni mai girma .
476043