IQNA

Al'ummomi Masu 'Yanci Sun Koyi Darasi Daga Juyin Juya Halin Musulunci

Bangaren rahoto; Al'ummomi masu 'yancin tunani daga sassa daban-daban na duniya sun dauki darussa da dama daga juyin juya halin muslunci na Iran.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; A cikin wani bayani da babban malamamin nan kuma limamin juma'a kirukar Inayar Abdollah Akbar ya gabatar a lokacin da yae gabatar da hudubar juma ta wannan mako ya bayyana cewa; Al'ummomi masu 'yancin tunani daga sassa daban-daban na duniya sun dauki darussa da dama daga juyin juya halin muslunci na Iran.
Ya ci gaba da cewa wannan ya taka rawa wajen kara fadakar da al'ummoimin duniya dangane da muhimmancin da ke tattare da rayuwa cikin 'yanci. 476072