Bangaren siyasa da zamantakewa: Sheikh Mukassid masani kuma limamin juma'a a garin Pishkak babban birnin Karkizistan ya yi nuni da muhimmancin sabke farali da abuwa da Musulunci ya wajabtar a kanmu da ta haka za mu samu amincewa da yardar Allah madaukakin sarki.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a iran Ikna daga kasar Karkizistan net a watsa rahoton cewa: Sheikh Mukassid masani kuma limamin juma'a a garin Pishkak babban birnin Karkizistan ya yi nuni da muhimmancin sabke farali da abuwa da Musulunci ya wajabtar a kanmu da ta haka za mu samu amincewa da yardar Allah madaukakin sarki. Ya yi wannan bayani ne a lokacin da ke bayani kan muhimancin bin umarni da hanin Musulunci a lokacin day a ke gabatar da hudubar sallar juma'a.
476268