Bangaren siyasa da zamantakewa"A kasar Girka ce za a gudanar da taro kan fahimta da masanyar ra'ayi da ofishin yada al'adu na Iran a kasar ya shirya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa cewa: a wannan zama da ke karkashin jagorancin kasar rasha masana da masu nazari Iraniyawa da suka hada masu bincike kan ilm da masu bincie kan fahimtar juna ta hanyar tattaunawa za su gabatar da jawabai kan yadda suke ganin za a iya warware matsalolin duniya a yau a wannan karni na ashirin da daya ta hanyar fatar baki da kuma yin nazari kan alfanon da ke tattare da wannan hanya .Har ila yau shi kansa wannan taro an ba shi taken tattaunawa da matsayinta a tsakanin al'ummomi.
477279