IQNA

Halin Da Musulmi Suke Ciki A Kewayen Beirut

Bangaren siyasa da zamantakewa' halin da musulmi ke ciki a kewayen birnin Beirut da kuma yadda za a magance matsala.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga Labanon ta watsa rahoto kan halin da msusulmi ke ciki a jahohin Sin Kiyang inda a wata ganawa da jakadan Chana a kasar Labanon ya tattauna da shugabannin kungiyoyin malumman musulmi a kasar Labanon a wannan inguwanni da kuma yadda suka yi bincike kan matsalolin da musulmi ke fuskanta da kuma yadda za a magance wannan matsala da musulmi ke fuskanta.

477292