Bangaren fikira da ilimi; Malamai na da gagarumar rawar da za su iya takawa wajen hada kan mabiya dukkanin mazhabobin musulunci da mabiyansu duk da banbanci a kan wasu lamurra.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin kula da hulda da jama'a na cibiyar yada fahimatar juna tsakanin mazhabobin muslunci cewa; shugaban cibiyar Aytaollah Taskhiri ya bayyana cewa; Malamai na da gagarumar rawar da za su iya takawa wajen hada kan mabiya dukkanin mazhabobin musulunci da mabiyansu duk da banbanci a kan wasu lamurra.
479723