Bangaren tattalin arziki:A yau tsarin tattalin arziki irin mna Musulunci yana ci gaba da kara samun karbuwa da binkasa a tsakanin kasashen duniya.
Abas Arab Mazar shugaban hadin guiwar kungiyoyin tattalin arziki na kasashen musulmi a wata hira da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna kan matsayin tsarin tattalin arziki na Musulunci a tsakanin kasashen musulmi ya bayyana cewa: da farko ina kalubalantar sauran tsarin tattalin arziki dab a na Musulunci bad a kuma bayyanawa a fiki irin ci gaba da tsari mai gamsarwa da tsarin tattalin arziki irin na Musulunci yake da shi kuma da babu wata barazana a cikinsa ta zamantakewa a daidaiku ne ko a jumulce.
481176